Proverbs 1:30 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da yake ba su karɓi shawarata ba suka kuwa yi kunnen ƙashi ga tsawatata,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَكُ يَرْدَ دَ شَوَرَاتَ بَ، كُكَ كُمَ رٜىٰنَ دُكَنْ ڟَاوَتَرْوَتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba ku taɓa yarda da shawarata ba, ko ku yarda in gyara kuskurenku.