Proverbs 1:33 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
amma duk wanda ya saurare ni, zai zauna lafiya yă kuma kasance da rai kwance, ba tare da tsoron lahani ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا وَطَنْدَ سُكَ سَوْرَرَتَ ذَاسُ ذَوْنَ لَاڢِيَ؞ ذَاسُ كُوَ ذَوْنَ رَيْ عَݣُونْثٜىٰ، بَابُ ڟُواْرُوانْ عَذَابَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma duk wanda ya kasa kunne gare ni, zai zauna lafiya. Ba abin da zai same shi, ba abin da zai tsorata shi.”