Proverbs 10:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Karin maganar Solomon. Ɗa mai hikima yakan kawo wa mahaifinsa farin ciki, amma wawan ɗa kan sa wa mahaifiyarsa baƙin ciki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَا كَرِنْ مَغَنَرْ سُلَيْمَٰنُ؞ طَا مَيْ حِكِمَ يَكَنْ ڢَرَنْتَ وَبَابَنْسَ رَيْ، عَمَّا وَوَنْ طَا أَبِنْ بَڧِنْ ثِكِ نٜىٰ غَ مَامَرْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Karin maganar Sulemanu ke nan. Ɗa mai hikima abin fāriya ne ga mahaifinsa, amma wawa yakan jawo wa mahaifiyarsa baƙin ciki.