Proverbs 10:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ana samun hikima a leɓunan masu fahimi, amma bulala domin bayan marasa azanci ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنَ سَامُنْ حِكِمَ عَبَاكِنْ مَيْ غَانٜىٰوَ، عَمَّا بُلَلَ نٜىٰ دُواْمِنْ مَرَرْ حَنْكَلِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutane masu fasaha sukan yi magana mai ma'ana, amma wawaye suna bukatar horo.