Proverbs 10:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mai hikima kan yi ajiyar sani, amma bakin wawa kan gayyaci lalaci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَيْ حِكِمَ يَكَنْ تَارَ سَنِ، عَمَّا مَغَنَرْ وَاوَا تَكَنْ جَٰوُاْ هَلَّكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutane masu hikima sukan nemi ilimi iyakar iyawarsu, amma sa'ad da wawa ya yi magana, wahala tana kusa.