Proverbs 10:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukiyar masu arziki yakan zama mafakar birninsu, amma talauci shi ne lalacin matalauci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُوكِيَ كَتَنْغَ ثٜىٰ غَ مَيْ أَرْزِڧِ، عَمَّا تَلَوْثِ هَلَّكَ نٜىٰ غَ مَرَرْ ڧَرْڢِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wadata takan kiyaye attajiri, amma tsiya takan hallaka matalauci.