Proverbs 10:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Hakkin adalai kan kawo musu rai, amma albashin mugaye kan kawo musu hukunci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَكَمَكُوانْ مَيْ أَدَلْثِے، جِنْ دَاطِنْ رَيْ نٜىٰ، عَمَّا رِيبَرْ مُوغُ، يِنْ ذُنُوبِ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sakayyar da za a yi wa mutumin kirki ta rai ce, amma zunubi yakan sa a ƙara yin wani zunubi.