Proverbs 10:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk wanda ya mai da hankali ga horo kan nuna hanyar rai, amma duk wanda ya ƙyale gyara kan sa waɗansu su kauce.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَيْ كَسَ كُنّٜىٰ يَكَرْٻِ هُواْرَرْوَ، ذَيْ رَايُ، مَيْ ڧِنْ كَرْٻَرْ ڟَاوَتَرْوَ، ذَيْ كَوْثٜىٰ حَنْيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutumin da yake kasa kunne sa'ad da ake kwaɓarsa zai rayu, amma duk wanda bai yarda da kuskurensa ba yana cikin hatsari.