Proverbs 10:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukiyar da aka samu a hanyar da ba tă dace ba, ba ta da albarka, amma adalci kan ceci mutum daga mutuwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُوكِيَرْ دَ عَكَ تَارَ تَهَنْيَرْ مُغُنْتَا، بَاتَدَ عَيْنِحِنْ أَمْڢَانِ، عَمَّا رَايُوَرْ أَدَلْثِے، تَنَ كَٰوُاْ كُٻُتَرْوَ دَغَ مُتُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Abin da ka samu ta hanyar zamba ba zai yi albarka ba, amma gaskiya za ta cece ka.