Proverbs 10:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Harshen adali azurfa ce zalla, amma zuciyar mugu ba ta da wani amfani.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَلْمُواْمِنْ بَاكِنْ مَيْ أَدَلْثِے كَمَرْ ظَلَّرْ أَظُرْڢَا نٜىٰ، عَمَّا ذُوثِيَارْ مُوغُ بَابُ دَرَجَ كُواْ كَطَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kalmomin mutumin kirki suna kama da azurfa tsantsa, amma shawarwarin mugu ba su da wani amfani.