Proverbs 10:26 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kamar yadda ruwan tsami yake ga haƙora hayaƙi kuma ga idanu, haka malalaci yake ga wanda ya aike shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَمَرْ ضُوً ڟَامِ غَ هَڧُواْرِ، كُواْ عَثٜىٰ هَيَاڧِے غَ إِدَانُو، حَكَ مَيْ ڧِوِيَ يَكٜىٰ غَ مَيْ بَاشِ عَيْكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sam, kada ka sa malalaci ya yi maka wani abu, zai sa ka ka yi fushi, idanunka su cika da hawaye mai zafi.