Proverbs 10:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Abin da adali yake sa rai yakan kai ga farin ciki, amma sa zuciyar mugu ba ya haifar da kome.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَبِنْ دَ مَاسُ أَدَلْثِے سُكَسَا رَيْ يَكَنْ كَيْ غَ مُرْنَ، عَمَّا تُنَانِنْ مُوغَيٜىٰ بَايَ كَٰوُاْ كُواْمٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Abin da mutanen kirki suke sa zuciya yakan kai su ga murna, amma mugaye ba su da wani abu da za su sa zuciya a kai.