Proverbs 10:30 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba za a taɓa tumɓuke masu adalci ba, amma mugaye ba za su ci gaba da kasance a ƙasar ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَذَاعَ تَٻَ تُمْٻُكٜىٰ مَاسُ أَدَلْثِے بَ، عَمَّا مُوغَيٜىٰ بَذَاسُ ذَوْنَ عَڧَسَرْ بَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kullayaumi adalai sukan yi zamansu lafiya, amma mugaye ba za su zauna a ƙasar ba.