Proverbs 10:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shi da ya tattara hatsi da rani ɗa ne mai hikima, amma shi da yakan yi barci a lokacin girbi ɗa ne wanda ya zama abin kunya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
طَنْ دَ يَكَنْ تَتَّارَ أَمْڢَانِنْ غُواْنَ دَ دَامِنَ، مَيْ حِكِمَ نٜىٰ، عَمَّا طَنْ دَيَكٜىٰ بَرْثِ لُواْكَثِنْ غِرْبِے، مَيْ جَٰوُاْ كُنْيَا نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutum mai hankali yakan tattara amfanin gona da kaka, amma abin kunya ne a yi barci a lokacin girbi.