Proverbs 11:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da adali ya yi nasara, birnin kan yi farin ciki; sa’ad da mugu ya hallaka, akwai sowa ta farin ciki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بِرْنِ يَكَنْيِ ڢَضٍ ثِكِ إِنْ مَاسُ أَدَلْثِے سُنْ يَلْوَتَ، أَݣَويْ كُمَ ڢَضٍ ثِكِ مَيْ يَوَ إِنْ مُوغُ يَمُتُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Birni yakan yi farin ciki saboda wadatar mutanen kirki, akwai kuma sowa ta farin ciki sa'ad da mugaye suka mutu.