Proverbs 11:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutum da ba shi da azanci kan ki maƙwabci, amma mutum mai fahimi kan ƙame harshensa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْ مَيْ مَغَنَرْ رٜىٰنِ غَ مَڨُوبْثِنْسَ، بَ شِ دَ حَنْكَلِ، عَمَّا مَيْ ڢَهِمْتَ يَكَنْيِ شِضُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wauta ce a yi wa waɗansu maganar raini, amma mutum mai la'akari yakan kame bakinsa.