Proverbs 11:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk wanda ya ɗauki lamunin wani tabbatacce zai sha wahala, amma duk wanda ya ƙi ya sa hannu a ɗaukar lamuni ba ruwansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَيْ سَا حَنُّنْ شَيْدَ دُواْمِنْ بَڧُواْ يَكَرْٻِ بَاشِ، يَنَ جَٰوُاْ وَكَنْسَ وَهَلَ، عَمَّا مَيْ ڧِنْ ذَمَنْ شَيْدَ ذَيْ يِذَمَنْسَ أَ سَكٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wanda ya ɗaukar wa baƙo lamuni zai yi da na sani, zai fi maka sauƙi idan ba ruwanka.