Proverbs 11:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutum mai adalci da gaske yakan sami rai, amma shi da ya duƙufa ga aikata mugunta kan tarar da mutuwarsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَيْ نَاثٜىٰوَ غَ يِنَدَلْثِے ذَيْ رَايُ، مَيْ نَاثٜىٰوَ غَ يِنْمُغُنْتَا ذَيْ مُتُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutumin da ya yi niyyar aikata abin da yake daidai zai rayu, amma mutumin da ya dukufa ga aikata mugunta zai mutu.