Proverbs 11:27 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk mai nema alheri kan sami alheri, amma mugu kan zo wa wanda yake nemansa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْ مَيْ نَاثٜىٰ غَ نٜىٰمَنْ أَلْحٜىٰرِ، ذَيْسَامِ ڢَضٍ جِنِ؞ عَمَّا مَيْ نٜىٰمَنْ مُغُنْتَا، ذَيْ غَمُ دَ عِتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan nufe-nufenka na kirki ne za a girmama ka, amma idan kai mai neman tashin hankali ne, to, abin da zai same ka ke nan.