Proverbs 11:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Adalcin masu aikata gaskiya kan cece su, amma rashin aminci tarko ne ga mugayen sha’awace-sha’awace.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَدَلْثِنْ مَاسُ غَسْكِيَ أَ ظُوثِ، تَكَنْ كُٻُتَرْ دَسُو، عَمَّا مَاسُثِنْ أَمَانَ، دَبَرَرْسُ ذَاتَ ذَمَ مُسُ تَرْكُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Adalci yakan ceci amintaccen mutum, amma marar aminci, haɗamarsa ce take zamar masa tarko.