Proverbs 11:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da bakinsa marar sanin Allah kan hallaka maƙwabcinsa, amma ta wurin sani mai adalci kan kuɓuta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُوغَيٜىٰ دَ بَاكِنْسُ سُكٜىٰ هَلَّكَ مَڨُوبْتَنْسُ، عَمَّا مَاسُ أَدَلْثِے، تَوُرِنْ سَنِ سُكَنْ كُٻُتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutane sukan sha hasara ta wurin maganar marasa tsoron Allah, amma hikimar adalai takan yi ceto.