Proverbs 12:14 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga abubuwan da suke fitowa daga leษ“unansa mutum kan cika da abubuwa masu kyau tabbatacce yadda aikin hannuwansa suke ba shi lada.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒูŽู„ู’ู…ููˆุงู’ู…ูู†ู’ ู…ูุชูู…ู’ ุณููƒูŽู†ู’ ุญูŽูŠู’ฺขู ุงู”ูŽู„ู’ุญูœู‰ูฐุฑู ู…ูŽูŠู’ ูŠูŽูˆูŽุŒ ุญูŽฺงููŠฺงูŽุŒ ู…ูุชูู…ู’ ุฐูŽูŠู’ุณูŽุงู…ู ู„ูŽุงุฏูŽู†ู’ ุนูŽูŠู’ูƒูู†ู’ ุญูŽู†ู‘ููˆูŽู†ู’ุณูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sakayyar mutum ta rataya ne a kan maganarsa da aikinsa, zai sami abin da ya cancance shi.