Proverbs 12:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mashaidin gaskiya kan ba da shaidar gaskiya, amma mashaidin ƙarya yana baza ƙarairayi ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَيْ ڢَطِنْ غَسْكِيَ يَنَ شٜىٰلَرْ أَدَلْثِے، عَمَّا مَيْ شَيْدَرْ ڧَضْيَا يَنَ شٜىٰلَرْ ثُوتَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da ka faɗi gaskiya, ka yi adalci, amma ƙarairayi su ne jagorar aikata rashin adalci.