Proverbs 12:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Akwai ruɗu a zukatan waɗanda suke ƙulla mugunta, amma waɗanda suke aikata alheri za su yi farin ciki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَاسُ شِرْيَ ثِنْ أَمَانَ، تُنَانِنْسُ ثِكٜىٰ يَكٜىٰدَ ڧَضْيَا، عَمَّا مَاسُ بَادَ شَوَرَا تَسَلَمَ مَاسُ ڢَضٍ ثِكِ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗanda suke shawarta mugunta za a auka musu farat ɗaya, amma waɗanda suke aikata alheri za su yi farin ciki.