Proverbs 12:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mai la’akari kan kiyaye saninsa wa kansa, amma zuciyar wawa kan yi ta tallar wawanci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَيْ حَنْكَلِ يَكَنْ ٻُواْيٜىٰ سَنِنْسَ، عَمَّا ذُوثِيَارْ وَاوَا تَكَنْ بَظَ وَوَنْثِنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mai la'akari zai bar wa cikinsa abin da ya sani, amma wawaye sukan yi ta tallar wautarsu.