Proverbs 12:27 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Rago ba ya gashin abin da ya kama daga farauta, amma mai aiki tuƙuru yakan ɗauki mallakarsa da muhimmanci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَيْ ڧِوِيَ بَايَ عِيَ غَسَ نَامَنْ ڢَرَوْتَرْسَ، عَمَّا مَيْ ڨُوذُواْ يَكَنْيِ أَمْڢَانِ دَ دُكْ أَبِنْدَ يَسَامُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Rago ba zai kai ga biyan bukatarsa ba, amma mai ƙwazo zai sami dukiya.