Proverbs 12:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kalmomin mugu sukan kwanta suna jira su yi kisankai, amma jawabin masu aikata gaskiya kan kuɓutar da su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَلْمُواْمِنْ مُوغُ كَمَرْ تَرْكُواْ نٜىٰ، عَمَّا مَغَنَرْ مَيْ غَسْكِيَ أَ ظُوثِ تَكَنْ كُٻُتَرْ دَشِ دَغَ تَرْكُوانْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Maganganun mugaye na kisankai ne, amma kalmomin adalai sukan ceci waɗanda ake neman ransu.