Proverbs 13:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kowane mai azanci yakan nuna sani, amma wawa yakan yi tallen wawancinsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููู ุญููููููู ููุณููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐููุ ุนูู
ููุง ููุงููุง ูููููู ููููู ููููููุซูููุณู ุงูู ฺขููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutum mai hankali a ko yaushe yakan yi tunani kafin ya aikata, amma wawa yakan tallata jahilcinsa.