Proverbs 13:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mugun ɗan saƙo kan shiga wahala, amma jakadan da mai aminci yakan kawo warkarwa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُوغُنْ طَنْ عَيْكَ يَكَنْ كَٰوُاْ دَامُوَ، عَمَّا وَكِيلِ مَيْ أَمِنْثِ يَكَنْ كَٰوُاْ سَلَمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Manzanni marasa aminci sukan haddasa wahala, amma waɗanda suke amintattu sukan kawo salama.