Proverbs 13:19 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Marmarin da aka cika yana da daɗi ga rai, amma wawa yana ƙyamar juyewa daga mugunta.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَامُنْ بِيَنْ بُڧَاتَ يَكَنْ ڢَرَنْتَ رَيْ، عَمَّا أَبِنْ ڨَمَ نٜىٰ غَ وَوَيٜىٰ سُرَبُ دَ مُغُنْتَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Abu mai kyau ne mutum ya sami biyan bukatarsa! Wawaye sukan ƙi barin mugunta.