Proverbs 13:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga abin da ya fito leɓunan mutum ne mutum kan ji daɗin abubuwa masu kyau, amma marar aminci yakan ƙosa ya tā-da-na-zaune-tsaye.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتُمِنْ كِرْكِ يَكَنْثِ دَغَ أَلْبَرْكَرْ بَاكِنْسَ، عَمَّا مَرَرْ كِرْكِ يَكَنْسَا كَيْ غَ تَادَ حَنْكَلِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutanen kirki za a sāka musu da alheri a kan abin da suke faɗa, amma mayaudara sukan ƙosa su ta da zaune tsaye.