Proverbs 13:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gonar matalauci za tă iya ba da abinci a yalwace, amma rashin adalci kan share shi tas.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْ دَ غُواْنَرْ تَلَكَ تَبَادَ أَمْڢَانِ سُواْسَيْ، مَرَسَ غَسْكِيَ سُكَنْذُواْ سُڨُوثٜىٰ غَبَاطَيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saurukan da ba a aikatawa, za su ba da isasshen abinci ga matalauci, amma mutane marasa gaskiya sukan hana albarka.