Proverbs 13:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Adali yana ƙin abin da yake ƙarya, amma mugu kan jawo kunya da ƙasƙanci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَيْ أَدَلْثِے يَنَ ڧِنْ ڧَضْيَا، عَمَّا مُوغُ يَنَ يِنْ أَبِنْ كُنْيَا دَ ڧَسْڧَنْثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Masu aminci suna ƙin ƙarairayi, amma maganganun mugun abin kunya ne da ƙasƙanci.