Proverbs 13:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Arzikin mutum zai iya kuɓutar da ransa, amma matalauci ba ya jin barazana.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَيْ أَرْزِڧِ ذَيْ يِ أَمْڢَانِ دَ كُطِنْسَ دُواْمِنْ ڢَنْسَرْ رَنْسَ، عَمَّا مَيْ تَلَوْثِ بَابُ مَيْ دَامُنْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kuɗin attajiri suna iya ceton ransa, bai kyautu ba a razana matalauci.