Proverbs 14:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za a rushe gidan mugu, amma tentin mai aikata gaskiya zai haɓaka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غِدَنْ مُوغُ ذَيْ هَلَّكَ عَمَّا غِدَنْ مَيْ غَسْكِيَ أَ ظُوثِ ذَيْ يَلْوَتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gidan mutumin kirki ba zai rushe ba bayan da an lalatar da gidan mugun mutum.