Proverbs 14:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Maƙwabta sukan gudu daga matalauta, amma masu arziki suna da abokai da yawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَاوَنْدَ يَكٜىٰسُوانْ مَتَلَوْثِ، كُواْ مَڨُوبْثِنْسَ مَا بَايَ سُوانْسَ، عَمَّا مَيْ أَرْزِڧِ يَنَدَ أَبُواْكَيْ دَيَوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ba wanda yake son matalauci, amma attajiri yana da abokai da yawa.