Proverbs 14:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba waɗanda suke ƙulla mugunta sukan kauce ba? Amma waɗanda suke ƙulla abin da yake mai kyau sukan sami ƙauna da aminci.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَيْ شِرْيَ مُغُنْتَا، بَكَوْثٜىٰ حَنْيَ يَكٜىٰيِبَ كُوَ؟ عَمَّا ڧَوْنَ دَ أَمِنْثِ ذَاسُ كَسَنْثٜىٰ غَ مَيْشِرْيَ أَبُ مَيْݣَوْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗansu za su amince da kai, su girmama ka, idan ka aikata nagarta, idan kuwa ka aikata mugunta, to, ka yi babban kuskure.