Proverbs 14:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk aiki tuƙuru yakan kawo riba, amma zama kana surutu kan kai ga talauci kawai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَثِكِنْ دُكَنْ عَيْكِ أَݣَويْ لَادَ، عَمَّا مَغَنَرْ بَاكِ كَوَيْ بَاتَ كَٰوُاْ كُواْمٜىٰ سَيْ تَلَوْثِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan ka yi aiki za ka sami abin masarufi, idan kuwa ka zauna kana ta surutu kawai za ka zama matalauci.