Proverbs 14:24 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukiyar masu hikima ita ce rawaninsu, amma wautar wawaye kan haifar da wauta ne kawai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
لَادَنْ مَيْ حِكِمَ دُوكِيَنٜىٰ، عَمَّا لَادَنْ وَاوَا وَوَنْثِنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutane masu hikima za a sāka musu da wadata, amma za a san wawa ta wurin wautarsa.