Proverbs 14:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mashaidin gaskiya kan ceci rayuka, amma mashaidin ƙarya mai ruɗu ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَيْ شَيْدَرْ غَسْكِيَ يَكَنْ كُٻُتَرْدَ رَيْ، عَمَّا مَيْبَظَ ڧَضْيَا مَيْثِنْ أَمَانَ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da mashaidi ya faɗi gaskiya zai ceci rayuka, amma maƙaryacin mashaidi yakan ci amanar mutane sa'ad da ya faɗi ƙarairayi.