Proverbs 14:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Maganar wawa kan kawo sanda a bayansa, amma leɓunan masu hikima kan tsare su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَغَنَرْ وَاوَا تَطَغَ كَيْ بُلَلَثٜىٰ أَغَرٜىٰشِ، عَمَّا كَلْمُواْمِنْ مَيْ حِكِمَ كِيَايٜىٰشِ سُكٜىٰيِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kalmomin mai hikima za su kiyaye shi, amma maganganun wawa za su jawo masa hukunci.