Proverbs 14:30 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zuciya mai salama kan ba jiki rai, amma kishi kan sa ƙasusuwa su yi ciwo.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ݣُونْثِيَرْ ذُوثِيَا لَاڢِيَ ثٜىٰ غَ جِكِے، عَمَّا كِيشِ يَنَ كَمَ دَ رُٻٜىٰوَ عَڧَسُسُوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kwanciyar rai lafiya ce ga jiki, amma kishi yana kama da ciwon da yake cin ƙashi.