Proverbs 14:32 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad bala’i ya auku, mugaye kan fāɗi, amma ko a mutuwa masu adalci suna da mafaka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُغُنْتَارْ مُوغُ تَكَنْ كَٰوُاْ ڢَاطُوَرْسَ، عَمَّا كُواْ عَثِكِنْ مُتُوَ، مَيْ أَدَلْثِے يَنَسَا ذُوثِيَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Muguntar mugun takan kawo hallakarsa, amma adalin mutum, an kiyaye shi ta wurin dattakonsa.