Proverbs 14:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Inda ba shanu, wurin sa wa dabbobi abinci zai kasance ba kome, amma daga ƙarfin saniya ce yalwar girbi kan fito.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ بَابُ شَانُنْ نُواْمَ، إِنَا ذَاعَ سَامِ عَبِنْثِ؟ عَمَّا إِنْ أَݣَويْ بِجِمِنْ نُواْمَ، ذَاعَ سَامِ غِرْبِے مَيْ يَوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan ba ka da shanun noma ba za ka sami hatsi mai yawa ba, amma idan kana da su za ka sami hatsi mai yawan gaske.