Proverbs 14:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka guji wawa, gama ba za ka sami sani a leɓunansa ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يِ نِيسَ دَغَ وُرِنْ وَاوَا، غَمَا بَاشِ دَ أَبِنْدَ ذَيْ كُواْيَ مَكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka nisanci wawaye, gama ba su da abin da za su koya maka.