Proverbs 14:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wawaye kan yi ba’a a gyaran zunubi, amma fatan alheri yana samuwa a cikin masu aikata gaskiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَاوَا يَنَ وَسَ دَ لَيْڢِے، عَمَّا مَيْ غَسْكِيَ أَ ظُوثِ يَكَنْ نٜىٰمِ غَاڢَرَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan wawaye sun yi zunubi ba sukan kula ba, amma mutanen kirki sukan nemi gafara.