Proverbs 15:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Horo mai tsanani yana jiran duk wanda ya bar hanya; wanda ya ฦi gyara zai mutu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุงูุฑูุฑููู ู
ููู ุฐูุงฺขู ููููฐ ุฏููุงูู
ููู ู
ููู ฺงููู ุญูููููุฑู ุบูุณูููููุ ู
ููู ฺงููู ููุฑููปูุฑู ฺูุงููุชูุฑููู ููู
ู ู
ูุชููู ุฐููู ููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan ka yi abin da ba daidai ba, za ka sha hukunci sosai, za ka mutu idan ka ฦi yarda da tsautawa.