Proverbs 15:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Gara a kasance da kaɗan da tsoron Ubangiji da a kasance da arziki mai yawa game da wahala.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڠُومَّ كَطَنْ تَرٜىٰدَ ڟُواْرُوانْ يَهْوٜىٰهْ ، دَ أَ سَامِ أَرْزِڧِ مَيْ يَوَ تَرٜىٰدَ وَهَلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gara a zauna da talauci da tsoron Ubangiji, da a sami dukiya game da wahala.