Proverbs 15:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ɗa mai hikima kan kawo farin ciki wa mahaifinsa, amma wawa yakan rena mahaifiyarsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
طَا مَيْ حِكِمَ يَكَنْسَا بَابَنْسَ يَجِ دَاطِے؞ عَمَّا وَوَنْ مُتُمْ يَكَنْ رٜىٰنَ مَامَرْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ɗa mai hikima yana faranta zuciyar mahaifinsa, amma wawa yana raina mahaifiyarsa.