Proverbs 15:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wauta kan sa mutum marar azanci ya yi farin ciki, amma mai basira kan kiyaye abin da yake yi daidai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَوَنْثِ أَبِنْ ڢَضٍ ثِكِ نٜىٰ غَ مَرَرْ حَنْكَلِ، عَمَّا مَيْ ڢَهِمْتَ يَنَ يِنْ رَايُوَرْسَ دَيْدَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dakikai suna murna da wautarsu, amma mai hikima zai aikata abin da yake daidai.